21
Jun
Daga AMINA YUSUF ALI Masu karatu barkanmu da sake haɗuwa a wani makon a filinku na zamantakewa a jaridarmu mai farin jini ta Manhaja. Kamar yadda kuka gani a take, kira ne ga 'yammata da zawarawa a kan su guje wa wasu nau'in samari da ake kira da samarin shaho. Na san mai karatu zai shiga kogin tunani a kan su waye samarin shaho kuma? Samarin shaho ba wasu ne ba face samarin da za su zo wajen budurwa ba da niyyar aurenta ba sai don su rage lokaci, ko kuma don su vata mata rayuwa su gudu. Abinda ya…
