16
May
Daga CMG HAUSA Tarukan manema labarai biyu da gwamnatin ƙasar Sin ta shirya da safiyar yau Litinin sun jawo hankali matuƙa daga bangarori daban-daban. Taro na farko, wanda hukumar ƙididdiga ta ƙasar Sin ta shirya, ya fitar da wasu muhimman alkaluman tattalin arzikin ƙasar a watan Afrilun bana. Duba da yadda halin da ake ciki a duniya ke canjawa, gami da yanayin annobar COVID-19 a cikin gida, tattalin arzikin ƙasar Sin na kara fuskantar matsin lamba, inda kakakin hukumar ya yi nuni da cewa, dalilin kuwa shi ne tasirin da annobar ta haifar na gajeren lokaci, amma ba zai hana…
