25
Apr
Daga CMG HAUSA Ranar 25 ga watan Afrilu rana ce ta yaki da cutar Malaria ta ƙasa da ƙasa. Guo Wenfeng, wani ƙwararren likita ne daga tawagar ƙwararrun masu bada agajin kiwon lafiya ta ƙasar Sin dake yaki da zazzabin cizon sauro wato malariya a tsibirin Sao Tome da Principe, ya bayyana yadda suke gudanar da aikinsu na yaƙi da cutar malariya a wannan yanki. Yaƙi da cutar malariya ya kasance ɗaya daga cikin muhimman ɓangarorin kiwon lafiya na haɗin gwiwa a tsakanin ƙasashen Sin da Sao Tome da Principe. Idan aka yi la’akari da irin nasarorin da aka cimma…
