Editor

9513 Posts
Banka wa ofis ɗin mu wuta a Inugu koma-baya ne, inji INEC

Banka wa ofis ɗin mu wuta a Inugu koma-baya ne, inji INEC

HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana gobarar da aka yi a ofishin ta na Ƙaramar Hukumar Udenu da ke Jihar Inugu a matsayin wani sabon koma-baya a tsare-tsaren da ta ke yi na shirya zaɓuɓɓukan da ke tafe nan gaba. Hukumar ta faɗi haka ne a cikin wata sanarwa da Mista Festus Okoye, Babban Kwamishinan ta mai kula da Yaɗa Labarai da Wayar da kan Masu Zaɓe, ya raba a ranar Juma'a. Okoye ya bayyana damuwa kan yadda yawan ƙona kayan hukumar a wasu jihohi ta hanyar gobara ya ƙi ci ya ƙi cinyewa. Ya ce, “Yanzu kuma a…
Read More

Wa Zai Auri Ma’aikaciyar Lafiya?

Wa Zai Auri Ma’aikaciyar Lafiya?

Daga AMINA YUSUF ALI Kafin mu shiga cikin bayanin ka'in-da-na'in, ya kamata ma mu sani bangaren da muke magana a kai wato ƙasar Hausa. A ƙasar Hausa da ma karatun boko ko aikin mata wani abu ne wanda har yanzu bai samu karɓuwa da hannu bi-biyu ba. Gara ma ga yara maza wasu masu ɗan sassaucin ra'ayin sun rungume shi. Amma ita mace kullum ana ganin ma kamar wani yahudanci ne ko kuma fin ƙarfin miji ne ko iyaye idan ta yi zuzzurfan ilimin boko. Har ma ta fara aiki a ma'aikatar gwamnati ko ma'aikata mai zaman kanta. Kamar aikin…
Read More
Shirye-shiryen Hajjin 2021: Ina aka kwana, ina za a tashi?

Shirye-shiryen Hajjin 2021: Ina aka kwana, ina za a tashi?

Daga IBRAHIM MUHAMMED Anya ko Hajjin bana zai gudana kuwa, ko kuwa Hajjin 2021 zai gudana ba tare da maniyyatan ƙasashen ƙetare sun samu halarta ba kamar yadda ya auku a 2020? Idan ya tabbata cewa Hajjin 2021 zai gudana, to, yaya yanayin kason gurbin maniyyatan da za a bai wa ƙasashe zai kasance? Mene ne zai zama ma'aunin shekaru da kuma allurar rigakafin cutar korona, abubuwa masu muhimmanci da za su tantance adadin maniyyatan da za su yi Hajjin bana? Waɗannan su ne tambayoyin da maniyyata da masu faɗa a ji haɗa da sauran jama'a sukan yi wa Hajj…
Read More
Zarcewa da ayyukan alheri har bayan Ramadan

Zarcewa da ayyukan alheri har bayan Ramadan

Kamar yau aka fara azumin watan Ramadana ranar 13 ga Afrilu, 2021, wanda ya zo daidai da 1 ga Ramadan, 1442, ga shi a shekaranjiya Laraba, 13 ga Mayu, 2021, wanda ya zo daidai da 30 ga Ramadan, 1442, an kammala azumin, kuma a jiya Alhamis aka gudanar da Sallah Ƙarama, wato ranar 1 ga Shawwal, 1442, kenan. Wannan ya gwada irin izinar da rayuwa ke da ita ta cewa, kullum ran mutum yana ƙarewa cikin hanzari ne. A lokacin da muke yi muku maraba da shigowar watan azumin Ramadana mai taken ‘Yayin da watan Azumi ya }arato’, a shafin…
Read More
Ƙaramar Sallah: Buhari ya nemi a yi ‘Alƙunutu’

Ƙaramar Sallah: Buhari ya nemi a yi ‘Alƙunutu’

*Ɗahiru Bauchi ya ƙalubalanci Sarkin Musulmi*Tinubu ya nemi a yi wa Buhari addu’a*Saraki ya yi nasiha Daga NASIR S. GWANGWAZO a Abuja A jiya Alihamis ne a Nijeriya da ma yawancin ƙasashen duniya aka gudanar da bikin ƙaramar Sallah ta bana, 13 ga Mayu, 2021 na shekarar Masihiyya, wacce ta zo daidai da 1 ga Shawwal, 1442 bayan Hijira, inda Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci ’yan Nijeriya da su gudanar da addu’o’in maganta ayyukan ’yan ta’adda da kuma masu neman mulki ko ta halin ƙaƙa. Sallar idin kuma ta zo ne a daidai lokacin da fitaccen malamin addinin Islama…
Read More
Buhari na bukatar addu’o’in mu – Tinubu a sakon sa na sallah

Buhari na bukatar addu’o’in mu – Tinubu a sakon sa na sallah

Saƙon Sallah daga Sanata Bola Ahmed Tinubu (Jagaban Borgu) Mu yi riƙo da darussan da  mu ka koya a Ramadan A yau rana ce ta farin ciki da muka sauke daya daga cikin ginshikan addini da Allah Subhanahu wa Ta'ala ya ɗora mana, wato azumin watan Ramadan wanda  ɗaya ne daga cikin shika shikan musulunci guda biyar masu muhimmanci. A matsayinmu  na Musulmi mun shafe wata guda muna azumi da ibadu na musamman duk domin neman dacewa da samun falalar Ubangiji. Musulmi sun sadaukar da kai, ta hanyar jurewa yunwa da ƙishirwa da dukkanin wasu abubuwa na jin daɗin rayuwa da Allah…
Read More
Haramta kiwo a Kudu ba zai saɓu ba – Ndume

Haramta kiwo a Kudu ba zai saɓu ba – Ndume

Daga UMAR M. GOMBE Sanata Ali Ndume mai wakiltar Barno ta Kudu a Majalisar Dattawa, ya soki matakin da gwamnonin Kudu suka ɗauka na haramta kiwo a yankinsu. A Talatar da ta gabata ce gwamnonin suka cim ma matsayar haramta kiwo a yankinsu yayin wani taro da suka gudanar a jihar Delta. A cewar gwammonin Kudun ɗaukar wannan mataki zai taimaka wajen daƙile matsalar rashin jituwar da ke aukuwa tsakanin manoma da makiyan yankin, sannan ya bunƙasa sha'anin tsaron yankin nasu. Sai dai a nasa ɓangaren, sa'ilin da yake zantawa da manema labarai ya ce ɗaukar wannan mataki ba daidai…
Read More