07
May
Shugaba Bola Tinubu ya amince da naɗin tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Cif Femi Fani-Kayode, a matsayin Jakadan Najeriya a Afirka ta Kudu. Fani-Kayode ya bayyana cewa an fara nufin tura shi Jamus, amma ya gabatar da bukatar sauya wurin aiki saboda dalilai na kansa, kuma an amince da hakan. A cewarsa, ya fi son yin aiki a Afirka ta Kudu saboda tana da muhimmanci a nahiyar Afirka, tana da alaƙa da Najeriya, kuma tana dacewa da ra’ayinsa na siyasar Afirka. Ya kuma bayyana cewa ya yi wannan roƙo ne bayan an sanar da nadinsa na farko, sannan tsohon Ministan…
