24
Jun
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Ɗan wasan gaba na ƙasar Argentina, Julian Alvarez ya tabbatar da aniyarsa ta ficewa daga ƙungiyar Atletico Madrid, lamarin da ke ƙara wa raɗe-raɗin babbar hada-hadar sauya sheƙa akan ɗan wasan. Alvarez ya furta haka ne a wata hira da ESPN bayan wasan da Argentina ta doke Austria da ci 2 da nema a gasar Kofin Duniya da ke cigaba da gudana. A cewarsa, tuni ya fara tattaunawa da jami'an Atletico kuma yana ganin sauya sheƙa a yanzu shi ne abin da ya fi dacewa a gare shi da ƙungiyar. Haka kuma, ɗan wasan…
