26
Jun
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja A cigaba da fafatawa a gasar Kofin Duniya na 2026, ƙasar Ecuador ta yi nasarar hayewa zuwa zagayen 'yan 32 bayan doke Jamus da ci 2 da 1 a wasan ƙarshe na rukunin E a ranar Alhamis. Ita ma Jamus, wadda ta lashe kofin har sau huɗu a tarihinta, ta tsallake zuwa zagayen bayan samun nasara a wasa biyun farko. Lorey Sane na Jamus ne ya fara zura ƙwallo a ragar Ecuador a zangon farko na wasan, inda daga bisani ƙasar Nahiyar Amurkan ta farke da kuma ƙara ƙwallo ta biyu a raga. Wannan…
