13
Jun
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Fitaccen mawaƙin Nijeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya zama abin tattaunawa a kafafen sada zumunta bayan ya bayyana aniyarsa ta zuba jari a Matatar Mai ta Dangote. Davido ya wallafa wani saƙo a shafinsa na ɗ (tsohon Twitter), inda ya nuna abin da ake zargin takardar neman shiga wani tsarin saka hannun jari ne a Matatar Dangote. Rahotanni sun nuna cewa an buɗe damar neman wannan jarin ne a ranar 1 ga Yunin 2026, kuma za a rufe ta a ranar Laraba, 10 ga Yuni, 2026. Matakin na Davido ya zo ne…
