05
Jun
Daga SULEIMAN HUSSAINI D/KUDU a Kano Tsohon ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya a Karamar Hukumar Kumbotso ƙarƙashin jam’iyyar NDC, Hon. Aminu Ibrahim Galadima Na’ibawa, ya bayyana cikakken goyon bayansa ga ‘yan takarar da jam’iyyar ta tsayar domin fafatawa a zaɓe mai zuwa. Hon. Galadima ya bayyana hakan ne yayin wani taro da ya shirya domin gode wa magoya bayansa bisa irin goyon bayan da suka ba shi lokacin neman tikitin takarar kujerar Majalisar Wakilai. Ya ce duk wanda jagoran tafiyarsu, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya amince da shi, suna tare da shi kuma a shirye suke su bayar…
