13
Jan
Daga ALI ABUBAKAR SADIQ Na san mutane da dama cikin Yan uwanmu, ba za su yarda da ni ba kan zabo shi a matsayin gwarzon Arewa a wannan shekara ta 2025 sakamakon banbancin akida. Ni ma ba mai bin akidar ƙurani zalla ba ne, amma ga dalilai na, na zabensa a matsayin babu gwarzo kamarsa a shekarar da ta gabata. Bara iwar haka, na tabbata mutane Yan kalilan ne su ka san Yahaya Masussuka, domin ni kaina ban san shi ba. Amma zuwa karshen shekarar 2025, da wahala ka sami wani Dan Arewa mai mu'amala da kafofin sada zumunta wanda…
