18
Dec
Tare da BILKISU YUSUF ALI Gabatarwa: Ƙiba na nufin adadin kitse da ya wuce yadda ya kamata wanda ke haddasa illa ga lafiya. Mata da dama suna ɓata lokacinsu me tsada kan neman hanyoyi da za su rage ƙiba wanda wasu hanyoyin masu ɓullewa ne amma wasu kuma masu illa ne ga lafiya. Babban dalilin zaɓen wannan batu ana ganin kiba ba wai kawai lafiyar jiki ba, har ma tana shafar ƙwalliya (skin, fata), saurin tsufa, ƙwarewar rayuwa (self-esteem) da yanayin zamantakewa duka ta shafa, wanda mata su suka fi faɗawa wannan damuwar. Illolin ƙiba ga mata: Bari mu zaɓi …
