08
Sep
Daga ALI ABUBAKAR SADIK Bahaushe na da taken "Gaba Kura, baya Sayaki" anan mu kuma muna iya karawa da sama "Shaho?" Wannan yanayi kaɗai ya isa mu gane lalacewar siyasa a Najeriya, saboda filin siyasa ya kasance "wane kare ne ba bara ba?". A ƙasa mai mutane sama da miliyan 220, amma shekaru aru-aru na siyasa a kullum mutanen da aka sani dai su ne ake jujjuyawa. Idan kuma muka kalli shekaru takwas na Buhari, shi kuma ya zo ya kashe duk wani fata a yanzu ko nan gaba, na samo wani jajirtaccen ɗan Nijeriya wanda za a iya sakawa…
