25
Aug
Daga MUKHTAR YAKUBU An yi kira ga iyaye su sanya idanu game da irin finafinan da yaran su suke kallo domin kaucewa haɗarin da hakan yake haifarwa musamman a wannan lokaci na Soshiyal Midiya.Sarkin ya yi wannan Kiran ne a ranar laraba 20 ga Agusta 2025 lokacin da shugaban hukumar tace finafinai da ɗab'i ta Jihar Kano Abba El-Mustapha ya kai mai ziyarar girmamawa tare da goyon bayan masarautar Kano bisa yaƙin da suke yi na kawar da abubuwan da suke lalata rayuwar matasa a wannan lokacin. Sarkin ya ce ' wannan ayyukan da hukumar tace finafinai take yi abubuwa…
