08
Aug
Daga ABDULLAHI MOHAMMED A duniyar siyasa da iko, shakku da jita-jita su ne kuɗin musayar tasiri, yayin da labaran da aka ƙirƙira sukan zama makaman hallaka mutuncin abokan hamayya. A kwanakin nan, sunan Bashir Bayo Ojulari, Babban Darakta kuma Shugaban Hukumar Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC), ya shiga sahun waɗanda ake yawan hasashe da jita-jita marasa tushe akansu. Rahoton da gidan jaridar TheCable ta fitar da’awar “na musamman” ba ya da kamannin bincike na gaskiya, illa dai tamkar hukunci da aka ɗora masa kwalliya ta aikin jarida ne. A cikin saƙonsa, rahoton na ƙoƙarin nuna cewa, kwanakinsa a ofis…
