16
Nov
Daga IBRAHIM MUHAMMAD a Kano Hon. Bello Jadda Sharifai mataimakin na musamman ga Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf a kasuwar waya na titin Bairut wanda kuma ɗan takarar shugabancin ƙungiyar 'yan kasuwar waya na titin Bairut ne ya ce takarar da yake ta amsa kiran da matasa da iyaye ne a kasuwar suka yi masa na ya fito bisa la'akari da gudunmuwa da yake bayarwa ga cigaban sana'ar waya. Ya ce sama da shekaru 20 suke a cikin harkar saye da sayarwa da gyaran wayar sun san matsalolin harkar da al'fanunta da su aka soma kyankyashe sana'ar tun…
