13
Oct
Injiniya Muttaƙa Rabe Darma Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Ta'addanci da satar mutane don neman kuɗin fansa sune suke barazana da ci-gaban tattalin arziƙin Arewacin Najeriya. Tsohon shugaban hukumar inganta samar da man fetur ta ƙasa (PTDF) Injiniya Muttaƙa Rabe Darma ya faɗi haka a wajen taron gamayyar ƙungiyoyin saƙa na Arewacin Nijeriya da ya gudana a Katsina. A cewar sa, kamar yadda na'ura mai hangen wurin da ake aikata laifin nuna, mutane fiye da 10,000 ne suke mutuwa a Arewa ta gabas da yammacin Nijeriya a kowace shekara tun daga shekarar 1914. Injiniya Rabe ya ce, wannan matsala ta…
