15
Sep
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina A daidai lokacin da Musulmi ke cigaba da gudunar da murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (SAW), shugaban kwamitin majalisar tarayya mai kula da harkokin cikin gida, Hon. Abdullahi Aliyu na taya al'ummar musulmi murna. Hon. Abdullahi Aliyu (Dujuman Katsina) ya ce, ya na kira ga al'ummar musulmi su yi amfani da wannan dama wajen yin addu'o'i na musamman domin samun zaman lafiya ga ƙasa baƙi ɗaya. Hakan na ƙunshe ne a wata sanarwa da mai taimaka wa ɗan majalisar kan harkar labarai, Frances Sardauna ya fitar inda Dujuman Katsinar ya yi kira…
