16
Aug
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Wasu da ake zargi da damfara sun yi kutse a lambar WhatsApp ɗin Umo Eno, gwamnan jihar Akwa Ibom, inda suka fallasa wasu bayanan sirrinsa ga abokan hulɗarsa tare da neman wasu abokan hulɗa da su a ba su kuɗi. Eno, wanda fasto ne da ya kafa All Nations Christian Ministry International, da aka zaɓe shi a bara. News Point Nigeria ta ruwaito cewa da yawa daga cikin abokan huldɗar wayar Eno sun samu saƙonni daga lambarsa ta WhatsApp ranar Talata inda ya nemi su tura wani takamaiman adadin kuɗi zuwa wani asusu tare…
