12
Aug
Sanatocin Nijeriya sun musanta zargin da tsohon shugaban ƙasa Obasanjo ya yi, ya na cewa su da kansu su ke sanya ma kan su albashi. Sanatocin sun musanta wannan da cewa ba haka abin yake ba, akwai hukumar da ke lura da wannan kamar yadda doka ta zayyana. Wannan zargin ya fito ne bayan wasu ƴan majalisu sun kai wa Obasanjo ziyara a gidan shi. A wata sanarwa da mai magana da yawun sanatocin ya fitar, Sanata Yemi Adaramadu, ya bayyana wannan a mastayin labarin ƙanzon kurege da ba shi da tushe. Ya ce wannan wata maƙarƙashiya ce ga 'yan…
