03
Jan
Daga UMAR AƘILU MAJERI a Dutse 'Yan sanda a yankin ƙaramar Hukumar Sule Tankarkar da ke yankin Masarautar Gumel a Jihar Jigawa sun damƙe wani mutun mai suna Bulama Muntari Ubale ɗan shekara 65 a duniya bisa zarginsa da yi wa matarsa duka da sanda har ta ka ga ya halakata. Asirin Bulama ya tonu ne bayan da wani maƙocinsu ya ji ihun matar tasa, inda maƙocin mai suna Yusuf Zubairu mai kimanin shekaru 26 ya kai agaji a Rugar Fulanin Mailefe da ke cikin ƙauyen Baldi, inda ya taras ya yinwa matar tasa mai suna Fatima Harɗo Dare 'yar…
