04
Feb
“Tun ban fi shekara 18 ba na fara aikin gwagwarmaya" Daga AISHA ASAS A yanzu dai kai ya waye, kusan na ce birni da ƙauye mun aminta mace mai sana'a ita ce mace, wadda ba ta yi kuwa ta rako su ne. Muhimmancin sana'a ga 'ya mace ba zai misaltu ba, hakan ya sanya a kullum ake faɗa tare da janyo hankalin mata kan neman na kai. A wannan satin filin mata a yau ya yi wa masu karatu babban kamu, inda mu ka ɗauko maku ɗaya daga cikin matan da su ka cancanci a kirasu da Gimbiya saboda jajircewa…
