17
Sep
"Ina jin daɗi idan na ga ɗaliban da na koyar sun zama wasu manya" Daga: ABUBAKAR A BOLARI, Gombe Mace 'yar Scout mai manyan muƙamai a Arewacin Najeriya, Hajiya Hauwa Isiyaku mamba ce a ƙungiyar Scout ta Najeriya kuma jajircecciyar mace ce a fagen rayuwa. A duk faɗin Arewacin Najeriya, babu wata mace da take da irin muƙaminta a Scout, baya ga samun Wood Badge. Ta halarci kwasa-kwasai da dama kan harkar Scout, Baya ga aikin Scout, Hajiya Hauwa kuma ƴar kasuwa ce, ma’aikaciyar gwamnati, kuma tana da kamfani mai suna '2Able Graphics and Catering Serɓices' da ke unguwar Zari’a…
