Jaridar Manhaja ta yau Juma’a

Kamar yadda aka saba kowace Juma’a a kowane mako, jaridar MANHAJA kan fito ɗauke da sahihan labarai da suka shafi gida da waje. A wannan Juma’ar ma MANHAJA ta fito ɗauke da labarai masu zafi, ciki har da yadda aka yi wa wani kwamishina kisan gilla a Katsina. A nemi kwafi a sha labari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *