Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta ɗage ci gaba da sauraron shari’ar jagoran IPOB, Nnamdi Kanu, zuwa 19 da 20 ga watan Janairun 2022.