03
Apr
Daga AISHA ASAS TAMBAYA: Don Allah ki taimaka min da shawara. Ni dai daga ƙauyen……..na aiko da wannan saƙo. Ina da shekara 13 aka yi min aure, kuma ni ban san komai da ake yi da namiji ba. Da ya zo kusanta ta ta farko sai ya yi ta baya. Ban gane ba don na ɗauka haka ake yi. Haka ya yi ta yi har muka yi shekara shida, uwaye na ta ƙorafin ban haihuwa. To sai ya zamana na fara samun matsala a ta kashi na, idan tusa ta zo min nai ƙoƙarin hana ta fita sai na kasa,…
