02
Feb
Daga BAMAI A. DABUWA KKM Sunan Littafi: Gawa da Rai.Sunan Marubuci: Yusuf Yahaya Gumel.Shekarar Bugu: 2022.ISBN: Babu.Bugu: AGK Graphics Kurna.Yanayi: Ba A Fayyace ba.Jigo: Soyayya.Salo: Cikin Fage.Mai Sharhi: Bamai A. Dabuwa Kkm.Lambar Wayar Mai Sharhi: 07037852514.Email: [email protected] GABATARWA/TSOKACI. Littafin Gawa da Rai, labari ne na wani matashi (Anas), mai fama da larurar 'Cotard Delusion'. Wata kalar cuta ce, da idan ta kama mutum sai kawai ya gamsu a ransa cewa shi matacce ne ko kuma dai ya rasa wani sashe na jikinsa, alhalin ba hakan ba ne. Tauraron ya kamu da soyayyar wata yarinya (Laila). 'Yar gidan wani hamshaƙin mai…
