01
Feb
Daga MAHDI M. MUHAMMAD A yau za mu cigaba faga inda muka tsaya a makon da ya gabata, inda muka fara kawo tarihin kafuwar daular Birtaniya. Daular Birtaniya ta Farko: Daular farko ta Birtaniya, ta fara ne daga shekarar 1583 zuwa 1783. Fafutikar neman hanyoyin kasuwanci, neman ’yancin addini da kuma gasa da wasu ƙasashen duniya kamar irin su Andulusiya (Spain) da kuma Faransa, shi ne abin da ya haifar da faɗaɗuwar Daular Birtaniya. Wannan Daula, ta fara shimfiɗa fukafukanta na mulki ne a cikin shekarar 1497. Ƙasa ta farko, da Ingila ta fara zama a cikinta a duniya, da…
