20
Nov
Daga DANJUMA KATSINA Sunan littafi: Katsina Gidan Dallaje: Tarihin Malam Ummarun DallajeMarubutan littafi: Sulaiman Yusuf Safana, Lawal Rufai Safana, Muhammad Bello Yawan shafuka: 194Shekarar bugawa: Nuwamba, 2021Mai sharhi: Danjuma Katsina A karon farko an buga littafin zuriyar Dallazawa, wanda Dallazawa suka rubuta da kansu. Marubutan sun yi amfani da rubutu da kuma rahotanni da aka taskace na tarihi. Kafin fitowar wannan littafin, tarihin ana samun shi ne gutsutstsure a littafan tarihi daban-daban. Wasu bayanan kuma ana samun su a rahotannin turawan mulkin mallaka. A karon farko wasu 'yan zuriyar Dallazawa sun xau lokaci suna bin littafan da aka kawo tarihin Dallazawa…
