18
Nov
Daga CMG HAUSA Ranar 18 ga wata, shugaban ƙasar Sin Xi Jinping na ƙasar Sin ya bayyana cikin jawabinsa a yayin ƙwarya-ƙwaryar taron shugabanni mambobin ƙungiyar haɗin kan tattalin arziki ta Asiya da yankin tekun Pasifik APEC karo na 29 cewa, yanzu duniya ta sake shiga muhimmin lokaci a tarihi. Asiya da yankin tekun Pasifik suna ƙara taka muhimmiyar rawa, yayin da matsayinsu ya samu ingantuwa sosai. A cikin jawabinsa, Xi Jinping ya gabatar da shawarwari guda 4 kan yadda za a hada hannu wajen raya makomar bai ɗaya a Asiya da yankin tekun Pasifik a sabon halin da ake…
