04
Oct
Daga CMG HAUSA Bisa rahoton hada-hadar kuɗaɗe da aka samu, da waɗanda aka kashe tsakanin ƙasa da ƙasa na farkon rabin shekarar 2022 na ƙasar Sin, wanda hukumar kula da musayar kuɗaɗe ta ƙasar Sin ta fitar a kwanakin baya, Sin ta kara zurfafa buɗe kofa ga ƙasashen waje, a ƙarin yankuna da fannoni daban daban, wanda hakan ya sa ƙaimi ga kyautata tsarin Sin na zuba jari da tattara kuɗi a tsakanin ƙasa da kasa. Rahoton ya bayyana cewa, tare da kyautata yanayin cininki a cikin ƙasar Sin, an samu kyakkyawar kasuwar kashe kuɗi a ƙasar, don haka kamfanonin…
