05
Sep
Daga AISHA ASAS Mafi yawa daga cikin matan aure masu maganin mata ne ke cinye daɗaɗiyyar ajiyarsu, domin ba mu da burin da ya fi mu ni’imtu ta yanda mai gida zai yi rawar kai. Duk da na san kowacce mace na da dalilin ta na shan kayan ƙarin ni’ima, kuma shafin wannan sati ba ya zo ya tuhume su ba ne, sai dai jan kunne akan su guji amfani da magungunan barkatai marar sa kan gado, waɗanda idan bamu yi taka-tsantsan ba, za su iya haifar ma na da matsalar da magance ta sai an sha wuya. Da yawa…
