Editor

9513 Posts
Hanyoyi biyar da za ki iya sa idonki haske cikin sauƙi (1)

Hanyoyi biyar da za ki iya sa idonki haske cikin sauƙi (1)

Daga AISHA ASAS Mai karatu sannunku da jimirin bibiyar jaridar Blueprint Manhaja, fatan kuna samun biyan buƙata daga ababen da muke kawo ma ku a kowanne sati. Mun gode da irin ƙwarin gwiwa da kuke ba mu. A yau shafin kwalliya zai taɓo ɗaya daga cikin muhimman ababen da ke ƙawata kwalliya kuma yake sanyata fita sosai ko da kuwa ba a tsananta a cikinta ba, wato hasken ido wanda masu iya magana suka ce, ya fi hasken zinariya. Sananen abu ne, hasken ido na da matuƙar muhimmanci a kwalliya musamman ma ta fuskar mata, domin sukan haskaka fuska, su…
Read More
Dandalin shawara

Dandalin shawara

Daga AISHA ASAS TAMBAYA: Assalamu alaikum. Anty Asas don Allah ki taimaka min da shawara. Wallahi Ina cikin tashin hankali da kuma rashin madafa. Anty ƙanwata ce ta yi cikin shege. Hankalinmu ya tashi sosai har mu ka rasa inda za mu yi da lamarin. Sai dai cikin kwanakin da wannan lamari ya faru, sai na lura, mijina da mahaifiyata na yawan keɓewa. Idan suna magana kuwa da na shigo wurin da suke sai su yi shiru. Abin tun ba ya damuna har ya zo ya fara. Ana cikin haka kuma sai mahaifiyar tamu ta zo ta daina maganar cikin…
Read More
Shugaban PDP na Ƙasa ya naɗa Yusuf Dingyaɗi babban mai taimaka masa kan yaɗa labarai

Shugaban PDP na Ƙasa ya naɗa Yusuf Dingyaɗi babban mai taimaka masa kan yaɗa labarai

Daga AMINU AMANAWA a Abuja Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa Iyochia Ayu ya naɗa Alhaji Yusuf Dingyaɗi a matsayin babban mai taimaka masa kan harkokin yada labarai da sadarwa. Naɗin Dingyaɗin dai na ƙunshe ne cikin wata wasiƙa mai kwanan watan  26, ga watan Yuli 2022, kuma take da rattabawar hannun babban sakataren jam'iyyar na ƙasa, Senator Samuel N Anyanwu da bayanin ya ce tuni da naɗin nya soma aiki tun 1 ga watan Yulin shekarar nan. Dingyaɗi, wanda ƙwararren dan jarida ne kafin naɗin nasa ya yi aiki da kafofin yaɗa labarai daban daban kafin tsunduma harkokin siyasa. Inda…
Read More
Ina da burin ganin ana bada ilimi kyauta a Nijeriya – Ɗanburam

Ina da burin ganin ana bada ilimi kyauta a Nijeriya – Ɗanburam

Daga IBRAHIM A MUHAMMAD Ɗan takarar Majalisar Dattawa ta Kano ta Tsakiya a inuwar jam'iyyar PDP, Dakta Abubakar Nuhu Ɗanburan, ya bayyana cewa, ƙudurinsa shine, samar da abubuwan cigaba a Kano ta Tsakiya, domin duk abinda ya dami Jahar Kano ya tattara ne a Kano ta Tsakiya. Ya yi nuni da cewa, a Kano ta Tsakiya ne ake da mafi yawancin 'yan kasuwa da malamai da kusan dukka abubuwan da mutane ke buƙata suke so su yi na rayuwa. Don haka su yi abinda ya dace a wannan lokaci don tura wakilci da ya dace. Ya ce, ɗan Majalisar Dattawa…
Read More
Bikin yaye lauyoyi: Yadda rashin tsaro ya tilasta sauya wurin taro

Bikin yaye lauyoyi: Yadda rashin tsaro ya tilasta sauya wurin taro

Daga MAHDI M. MUHAMMAD A cigaba da taɓarɓarewar tsaro a babban birnin tarayya Abuja, ya tilasta wa ƙungiyar lauyoyin Nijeriya canja wurin taron yaye lauyoyin da suka kammala karatu zuwa Body of Benchers da ke Jabi a ranar 27 ga watan Yuli. A ranar Laraba ne makarantar koyon aikin shari’a ta Nijeriya ta yaye sabbin lauyoyi 1507 da aka kira zuwa aikin lauyoyi. An ƙaddamar da sabbin riguna a ɗakin taro na Body of Benchers da ke Jabi, Abuja a daidai harabar makarantar lauyan Nijeriya da ke Bwari. Darakta Janar na Makarantar Lauyoyin ya gode wa Hafsan Sojoji, Shugaban Sojoji,…
Read More
Maraba da shekara ta Hijira 1444

Maraba da shekara ta Hijira 1444

Bayan godiya da yabo ga Allah. Ina amfani da wannan dama mu faɗakar wa junanmu cewa zuwan shekara ta Hijira 1444 wata alama ce mai nuna a kullum muna bankwana da wannan duniya kuma muna fuskantar tafiya ga rayuwa ta har abada wacce ake guzurinta tun a nan duniya. Tabbas al'ummar Musulmai mu na da manyan ƙalubalai a rayuwa wanda ba kowa ke gane hakan ba sai wanda Allah ya haska ma wa. Haɗin kai da taimakekeniya a yau sun wuyata. Inda rarrabuwa da kuma rashin daraja juna ta yawaita. Da fatan inda duk Musulmai muke da yawan bayyana matsalolin…
Read More
NGF ta yi kira da a sake duba dokar albarkatun ruwa ta ƙasa

NGF ta yi kira da a sake duba dokar albarkatun ruwa ta ƙasa

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya (NGF) ta yi kira da a sake duba ƙudirin dokar albarkatun ruwa ta ƙasa domin daidaita matsalolin da ke damun jihohi. Ƙungiyar ta yi wannan kiran ne a cikin wata sanarwar da ta fitar a ranar Laraba a Abuja kuma mai ɗauke da sa hannun shugabanta, Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti bayan wani taron wayar da kai a ranar Talata. Fayemi ya ce, ƙudurin dokar da aka sake dawo da shi bai yi daidai da muradun jihohi ba kuma ya saɓa wa tanade-tanaden kundin tsarin mulkin tarayyar Nijeriya. Ya ƙara da cewa,…
Read More
Gamayyar Ƙasashen Turai za ta maye gurbin amfani da gas ɗin Rasha da na Nijeriya

Gamayyar Ƙasashen Turai za ta maye gurbin amfani da gas ɗin Rasha da na Nijeriya

Daga AMINA YUSUF ALI a yayin da ake tsaka da yaƙin Yukiren da Rasha, Gamayyar Ƙasashen Turai (EU) ta sanar da dakatar da shigo da gas daga ƙasar Rasha, inda ta bayyana cewa, za ta dawo harkar cinikin gas ɗin da Nijeriya. Mataimakin darakta janar na sashen kula da makamashi na kwamitin Gamayyar Ƙasashen Turai, Matthew Balwdin, ya ce ya zo ƙasar Nijeriya a ƙarshen makon da ya gabata, inda ya gana da manyan jami'an ƙasar. Ya ƙara da cewa, an shaida masa cewa, Najeriya na ƙarfafa tsaro a yankin Neja Delta, inda a can ne ake samar da fetur…
Read More
NDLEA ta kama matashi da muggan ƙwayoyi a Jihar Nasarawa

NDLEA ta kama matashi da muggan ƙwayoyi a Jihar Nasarawa

Daga JOHN D. WADA a Lafiya A ƙarshen makon da ya gabata ne Hukumar NDLEA reshen Jihar Nasarawa ta yi nasarar cafke wani matashi mai suna Chigozie Unama mai kimanin shekaru 28 da wasu muggan ƙwayoyin Tramadol da na Diazepam da yawansu ya kai kilogiram 34 da kilogram 32 daki-daki a cikin wasu buhuna da wasu baƙaƙen ledodi.  A cikin wata takardar sanarwa ta musamman da ta fito daga ofishin hukumar dake Lafiya, babban birnin jihar ta Nasarawa wanda wakilinmu ya samu kwafi, an bayyana cewa hukumar ta cafke matashin ne a lokacin wani sintiri na musamman da jami’an hukumar…
Read More
Ku daina kiran mu da sunayen ƙasƙanci – Shugaban Gidauniyar Zabaya

Ku daina kiran mu da sunayen ƙasƙanci – Shugaban Gidauniyar Zabaya

Daga AMINU AMANAWA a Abuja. Shugaban Gidauniyar Zabaya ta Ƙasa, Jake Epelle, ya nuna damuwarsa kan yadda al'umma ke kiran mutanen da ke da lalura ta musamman da sunaye marasa daɗi da kuma nuna cin zarafi ƙarara. Jake na bayyana hakan ne a Abuja yayin wani taron horar da menama labarai 20 da ƙungiyar fito da dabarun samar da cigaba a aikin jarida ta CJID ta shirya kana ya gudana a Novare Mall da ke Abuja. Jake ya bayyana cewa abin takaici ne matuƙa maimakon a tausaya masu sai a buge da kiransu da sunaye daban-daban a harsuna daban-daban. "Kafofin…
Read More