17
Jun
Daga MUHAMMMAD AL-AMEEN a Damaturu Zazzafar taƙaddama ta kunno kai tsakanin Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Sanata Ahmed Ibrahim Lawan, da ɗan takarar Sanatan Arewacin Yobe, Hon. Bashir Sharif Machina; biyo bayan kayen da Sanata Lawan ya sha a zaven fidda gwani shugaban ƙasa da Jam'iyyar APC ta gudanar a makon da ya gabata da kuma nasarar zaɓen fidda gwani da Machina ya samu a ɗaya ɓaren. Wasu ajiyoyi sun nuna cewa har yanzu Hon. Lawan ya na hararar kujerar tare da bayyana buƙatar Hon. Bashir Sharif Machina ya janye masa, bayan lashe zaɓen fidda gwanin takarar Sanatan Arewacin Yobe, al'amarin…
