14
Jun
Daga LUBABATU LEI A ƙarƙashin hasken rana mai zafin gaske, wani yaro dan shekaru 7 da haihuwa ya dukufa kan aikin gona. Wa zai iya alakanta batun da ƙasar Amurka, wadda ta fi ci gaban tattalin arziki, kuma a kullum ke ɗaukar kanta a matsayin misali wajen kare haƙƙin bil Adam? Sai dai wani hoton da ƙungiyar ’yan ƙwadagon gandayen noma na ƙasar Amurka ta fitar ta shafin sada zumunta a bara ya tabbatar da cewa, hakan na faruwa dai a wannan ƙasa. Tuni yau shekaru sama da 100 da suka wuce, aka fara ɗaukar yara ’yan kwadago aiki a…
