24
Mar
"Har yau akwai waɗanda ba sa iya karatun littafi a waya" Daga AISHA ASAS Ɗaya daga cikin marubutan da suka jima su na ciyar da adabin Kano gaba ce Blueprint Manhaja ta ɗauko mu ku a wannan mako. Zuwaira Dauda Kolo marubuciya ce da ta jima ta na ƙawata zukatan makaranta da daɗaɗan littafai, masu fadakarwa gami da nishaɗantarwa kai har ma da ilimintarwa. A tattaunawarta da Wakiliyar Blueprint Manhaja, Aisha ASAS, mai karatu zai ji irin tata gwagwarmayar a duniyar rubutu. Ga yadda tattaunawar ta kasance: MANHAJA: Mu fara da jin taƙaitaccen tarihinki.ZUWAIRA KOLO: Da farko sunana Zuwaira Dauda…
