17
Feb
*Shigo da gurɓataccen fetur*Dole a rage kuɗaɗen da ake ba shugabanni da ’yan majalisar Nijeriya Assalamu alaikum. A safiyar ranar Litinin ne Ƙungiyar Malaman Jamio’i ta Nijeriya, wato ASUU, ta sanar da fara yajin aiki na gama gari na tsawon wata guda, yajin aikin da ta kira da na gargaɗi bisa zargin gazawar gwamnati a cika alƙawuran da ta yi wa ƙungiyar na samar da kuɗaɗen gudanarwa ga jami’oin na gwamnati. A gaskiya idan za mu duba zuwa ga wannan al’amari za mu cewa laifin gwamnati ne, a matsayinmu na ɗalibai, kuma hakan na matuƙar kawo cikas a ɓangaren karatun…
