31
Jan
Daga UMAR AƘILU MAJERI a Dutse Ƙungiyar kare ’yancin jama’a ta buƙaci Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta shiga tsakanin ma’aikatan Jami’ar NOUN ta Abuja da jagororinta. Ƙungiyar ta yi ƙorafin cewar ba a yi wa ’ya’yan ƙungiyar adalci, kuma ana yi wa ma’aikatan babakere da rashin adalci a makarantar. Ƙungiyar ta ce, tana zargin akwai wata maƙarƙashiya da da ake yi wa wasu wajen naɗa muƙamai da suke jagorantar Hukumar Makarantun na NOUN a matakin hediƙwatar ta zargi ƙungiyar da naɗa wasu da basu cancanta ba a manyan muƙamai maimakon ayi daidai kamar yadda dokar Gwamnatin tarayya ta ɗauka wajen ɗaukar…
