01
Jan
“Ina ɗaya daga cikin mata uku da Cibiyar ’Yan jarida ta Duniya ta karrama” Daga ABBA ABUBAKAR YAKUBU Hajiya Zainab Bala ɗaya ce daga cikin matasan 'yan jarida da tauraruwar su ke haskawa ba ma a Arewa kaɗai ba har ma da duniya bakiɗaya, kasancewar ta daga cikin fitattun mata 'yan jarida uku da Cibiyar 'Yan Jarida ta Duniya (ICJ) ta karrama da shaidar yabo ta 'Michael Elliott' ta shekarar 2021, saboda yadda aikin su ke taimaka wa wajen inganta rayuwar raunananu a cikin al'umma. Jajircewa da aiki tuƙuru sun taimaka wajen buɗe mata hanya ta kai ga matakai da…
