Editor

9513 Posts
Yadda ƙungiyoyon zakirai da sha’irai suka nuna basira a maulidin sharifan Nijeriya

Yadda ƙungiyoyon zakirai da sha’irai suka nuna basira a maulidin sharifan Nijeriya

Daga MUHAMMADU MUJITABA Ƙunyoyin zakirai ma’abutan ambatun Allah da shairai mawaƙan Ma’aikin Allah mai tsara da amincin Allah da ahalinsa da sahabansa da sauran bayin Allah tsarkaka, sun nuna basira wajan yabon shugaban halita manzun rahama da abunta Allah maɗaukakin sarki a maulidin shariifan Nijiriya wanda aka gabatar a garin Ali Wanbai Jangargari garin mai saje, a kirarin Garin Ali, kenan, wanda aka gabatar ƙarƙashin shugaban mai shirya maulidin, Alhaji Haruna Sharo Abba Garin Ali wanda ya gudana a garin Garin Ali da ke ƙaramar hukukomar Garko jihar Kano Nijiriya. Maulidin sarifan Nijiriya wanda ya sa muhalata sharifai aƙalla 17…
Read More
Ba mu amince da haramta wa mata saka niƙabi a Jami’ar FUNAAB ta Ogun ba – MURIC

Ba mu amince da haramta wa mata saka niƙabi a Jami’ar FUNAAB ta Ogun ba – MURIC

Daga WAKILINMU Ƙungiyar Kare Haƙƙin Musulmai (MURIC) ta nuna rashin amincewarta da hana sa niƙabi ga matan Musulmai da hukumar Jami’ar Noma ta Tarayya da ke Abeokuta (FUNAAB) ta yi. Jami’an tsaron makarantar sun tilasta wa wata mace, wacce ta kammala jami’ar cire niƙabin da ke sanye a fuskarta kafin su bar ta ta shiga harabar jami’ar. Yayin mayar da martani akan wannan lamari, Daraktan MURIC, Malam Ishaq Akintola, a wata takardar da ya fitar cikin makon nan, ya ce, kowa ya na da damar yin shigar da addininsa kamar yadda ya yarje masa a duk jami’o’in ƙasar nan. “Babu…
Read More
Ɗan shekara 78 ya kashe ɗan shekara 95 kan abin duniya

Ɗan shekara 78 ya kashe ɗan shekara 95 kan abin duniya

Daga WAKILINMU Wani tsoho ɗan shekara 78 mai suna Moshood Habibu, ya shiga komar ’yan sanda bisa laifin halaka ɗan uwansa Salisu Surakatu mai shekaru 95 kan rikicin fili a jihar Ogun. Kakakin ’yan sandan jihar, DSP Abimbola Oyeyemi ta bayyana hakan a jawabin da ta saki ranar cikin makon nan. Ta bayyana cewa, Moshood ya sara wa yayansa adda har lahira ranar Laraba a Mowe, ƙaramar hukumar Obafemi Owode. Ta ce, “an damƙe shi ne bisa ƙarar da wani Aminu Tajudeen ya shigar ofishin ’yan sandan Mowe cewa, Salisu Surukatu, wanda aka kashe mahaifinsa kuma wanda ya kashe ya…
Read More
Ɗakin otel ɗin da ake biyan sama da Naira miliyan 22 a kwana ɗaya

Ɗakin otel ɗin da ake biyan sama da Naira miliyan 22 a kwana ɗaya

A halin da ake ciki yanzu, an wallafa bidiyon wani otel da ke ƙarƙashin ruwa wanda ya jawo muhawara a shafukan sada zumunta na zamani. Shi dai wannan otel shi ne babban otel na farko a ƙarƙashin ruwa a duniya. An ruwaito cewa, ana biyan Shiling miliyan 5.5 na ƙasar Kenya (kimanin Naira miliyan 22) duk ɗaki guda da ke otal ɗin a kowane dare. Babban otal ɗin Muraka na ƙarƙashin ruwa shi ne irinsa na farko a duniya kuma ya ƙunshi wani yanki na tsibirin Maldibes Rangali Island Resort wanda ke cikin ƙasar Maldibes ta Kudancin nahiyar Asiya. Conrad…
Read More
Ana kai ruwa rana kan shugabancin siyasar ’yan Arewa a Legas

Ana kai ruwa rana kan shugabancin siyasar ’yan Arewa a Legas

Daga JAMIL GULMA a Legas A duk lokacin da mutane biyu ko fiye ke neman abu ɗaya kuma ko ta halin ƙaƙa su na ganin sai haƙarsu ta cimma ruwa dangane da samun abinda su ke so, to ba shakka akwai gumurzu. Yanzu haka dai iskar guguwar siyasa ta soma kaɗawa a faɗin Nijeriya, inda masu neman wakilci da kuma shugabanci a matakai daban-daban na siyasa sai kai-komo suke yi, don ganin sun sami cimma muradinsu. Jihar Legas ma ba a bar ta a baya ba, sai dai a jihar abinda ya fi ɗaukar hankali, musamman a ɓangaren ’yan Arewa,…
Read More
Alamomin da suke nuna zaman aurenku yana cikin garari!

Alamomin da suke nuna zaman aurenku yana cikin garari!

Daga AMINA YUSUF ALI Barkanmu da sake haɗuwa a filin zamantakewa na wannan makon. Sannunku da jimirin karatun jaridarku mai farin jini, Manhaja! A wannan mako muna tafe da alamommin da suke nuna cewa aurenku yana da masassarar mutuwa, wato kwanansa yana gab da ƙarewa. Kamar yadda Hausawa kan ce aure rai ne da shi, duk ranar da wa'adin ajalinsa ya zo, labudda ba ya ƙara kwana. Wannan batu haka yake. Idan ajalin aure ya zo, za ka ga alamomi suna ta nunawa. An san dole da ma a zaman aure zama ne na zo mu zauna, zo mu saɓa…
Read More
An yanke wa tsohuwar shugaban ƙasar Myanmar hukuncin shekaru 4 a gidan yari

An yanke wa tsohuwar shugaban ƙasar Myanmar hukuncin shekaru 4 a gidan yari

Daga MAHDI M. MUHAMMAD Wata kotu ta musamman ta yanke wa Aung San Suu Kyi, tsohuwar shugaban ƙasar Myanmar hukuncin ɗaurin shekaru huɗu a gidan yari. An same ta da laifukan hure wa mutane kunne su yi bore da kuma karya dokokin daƙile yaɗuwar annobar Korona a ƙasar. Suu Kyi ta kasance a tsare tun bayan da sojojin ƙasar suka tuntsure da gwamnatin farar hula a ranar 1 ga watan Fabrairu. Juyin mulkin na zuwa ne shekaru 10 bayan da sojojin suka miƙa wa farar hula mulki a ƙasar. Myanmar ta kasance a ƙarƙashin mulkin sojoji har sai da aka…
Read More
Mawallafin jaridun Manhaja da Blueprint, Mohammed Idris Malagi, ya yi alhinin rasuwar Janar Wushishi

Mawallafin jaridun Manhaja da Blueprint, Mohammed Idris Malagi, ya yi alhinin rasuwar Janar Wushishi

Daga WAKILINMU Shugaban kamfanin buga jaridun Blueprint da Manhaja, Alhaji Mohammed Idris Malagi, ya miƙa saƙon ta'aziyya ga ɗaukacin 'yan Nijeriya dangane da rasuwar tsohon Hafsan Hafsoshin Soja, Janar Mohammed Inuwa Wushishi. Alhaji Mohammed, wanda shi ne Kakakin Nupe, ya miƙa saƙon ta'aziyyar tasa musamman ga Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani-Bello, da ɗaukacin al'ummar Wushishi, Masarautar Kwantagora, jama'ar jihar, da Rundunar Sojojin Nijeriya a kan rasuwar ta Janar Wushishi, wanda ya riƙe muƙamin Hafsan Hafsoshin Sojan Nijeriya a tsakanin Oktoba 1981 zuwa Oktoba 1983. A saƙon ta'aziyyar da ya aika a ranar Lahadi, Alhaji Mohammed Malagi ya bayyana mamacin a matsayin…
Read More
Yadda yara 8 suka mutu cikin tsohuwar mota a Legas

Yadda yara 8 suka mutu cikin tsohuwar mota a Legas

Daga BASHIR ISAH A Lahadin da ta gabata rundunar 'yan sandan jihar Legas ta tabbatar da mutuwar wasu yara su takwas waɗanda cikin kuskure suka kulle kansu cikin wata tsohuwar mota da ke ajiye a gefe a lokacin da suke wasa a kan hanyar Adelayo, Agunlayo, Jah Michael, kusa da yankin Magbon a Badagry. Sanarwar da mai magana da yawun 'yan sandan jihar Legas, Adekunle Ajisebutu ya fitar, ta nuna ibtila'in ya auku ne a ranar Asabar ɗin da ta gabata. Ajisebutu ya bayyana cewa, bayan da aka gano gawarwakin yaran an kwashe su zuwa ɗakin adana gawarwaki na Babban…
Read More
Yadda wani matashi ya auri ’yan mata 9 a rana ɗaya

Yadda wani matashi ya auri ’yan mata 9 a rana ɗaya

Wani matashi ɗan ƙasar Brazil, Arthur O Urso, ya shiga kundin tarihi na duniya bisa auren mata 9 a rana ɗaya saboda soyayya. Rahotanni sun bayyana cewa, angon kyakkyawa ne sosai abin kwatance, wanda hakan ya sa kusan duka ’yan matan garin suka raja’a masa. Arthur ya bayyana cewa, babban dalilinsa na yin haka shi ne don nuna tsantsar soyayya da kuma nuna adawa da auren mace ɗaya tilo. Ya ƙara da cewa, ya yi haka ne don nuna soyayya da nuna adawa da auren mace ɗaya. An ɗaura auren ne a wani cocin Katolika da ke birnin Sao Paulo…
Read More