27
Nov
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja Tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan na ɗaya daga cikin ɗaruruwan masu sanya ido daga ƙasashen waje na zaɓe a ƙasar is Guinea Bissau, wanda a yanzu haka ya karɓe mulki da sojoji suka yi ya rutsa da shi. Hakan na zuwa ne sa'o'i kaɗan gabanin sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar a hukumance. Hakan na nufin Jonathan da sauran baƙi masu sanya ido akan zaɓen da aka gudanar ba za su iya barin ƙasar ba domin sojoji sun rufe iyakokin ƙasar baki ɗaya, tare da dakatar da zaɓen gaba ɗaya. Al'amarin ya samo asali…
