30
May
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Mataimakin Shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya ce Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, na ci gaba da ƙoƙarin rage wahalhalun da ’yan Nijeriya ke fuskanta. Shettima, ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, bayan idar da Idin Babbar Sallah da aka gudanar a filin Idi na Ramat Sƙuare da ke Maiduguri. Ya ce tsadar rayuwa matsala ce da ta shafi ƙasashe da dama a duniya, sannan ya roƙi ’yan Nijeriya da su ƙara haƙuri da gwamnati. A cewarsa, gwamnatoci a dukkanin matakai suna ɗaukar matakan rage wahalhalun da jama’a kw fuskanta. Haka kuma ya yi kira…
