15
Apr
Daga ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa, ya bayyana hakan ne yayin da yake sanya hannu kan wata doka ta musamman da ke da nufin daƙile matsalar ƙauraye da yan bangar siyasa faɗin jihar. An sanya wa dokar, mai taken Katsina State Kauraye Activities and Operations Order 2026, hannu a gidan gwamnati da ke Katsina, a gaban manyan jami’an tsaro da hukumomin gwamnati da abin ya shafa. Gwamna Raɗɗa ya bayyana cewa an ɗauki wannan mataki ne sakamakon ƙaruwa da ake samu na ayyukan da suka saɓa wa doka, musamman a cikin birnin Katsina. Ya…
