11
Feb
Daga AISHA ASAS Idan aka ce an zo irin wannan lokaci na kusa da azumi shire-shirye kan kankama daga wurin maza har mata, inda maza aljihunsu ne zai motsa yayin da mata ke shagalin shirya irin ababen da za a ci da sha har ma da fara shirin kayan sallah ga masu zurfin ido. Saidai abin tambayar mata nawa ne ke sanya tsaftar gidansu a cikin wannan shirin? Mai karatu barka da kasance a cikin shafin Iyali na jaridar Blueprint Manhaja, sannunku da jimirin bibiyarmu. Ya shirye-shiryen azumi, Allah ya nuna mana shi lafiya ya datar damu. A yau shafin…
