20
Jan
Daga NASIRU ADAMU EL-HIKAYA A ranar 15 ga watan Janairu 1966 mugayen mutane a sojoji karkashin jagaorancin ‘yan kabilar Igbo su ka aiwatar da juyin mulki na farko a Nijeriya da zubar da jinin shugabannin al’umma abun alfahari. Shekaru 60 kenan bana da aikata wannan ta’addanci na kisan gilla ga Firimiyan Arewa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto Gamji mazan kwarai, Firaministan Nijeriya Sir Abubakar Tafawa Balewa da Firimiyan kudu maso yamma a babban birnin Badun Chirf Ladoke Akintola. Haƙiƙa Gamji ya na nan daram a zukatan al’ummarsa inda makiya Arewa har yau ke ci gaba da neman murde wuyan tarihi…
