19
Oct
Daga MUKHTAR YAKUBU A yanzu dai za a iya cewa masana'antar fina-finai ta Kannywood ta na ƙara ci gaba kusan kowanne lokaci saboda yadda harkokin kasuwancin fina-finan suke bunƙasa a duniya tun daga lokacin da harkar ta koma onlayin. An samu damar buɗe tashoshi da dama da aka rinƙa saka fina-finan domin kallon su a duniya, wanda hakan ya bayar da damar duk inda mutum yake a duniya kallon finafinan ba zai yi masa wahala ba, don haka ne ake samun masu bibiyar fina-finan kullum suke ƙaruwa. Baya ga haka su kansu masu gudanar da harkar sun yarda inganta sana'ar…
