18
Oct
ABDULLAHI MUHAMMAD a Katsina Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Raɗɗa, ya amince da naɗin sabbin manyan sakatarori (Permanent Secretaries) guda takwas (8) bayan ritayar wasu daga cikin manyan jami’an gwamnati. Sabbin manyan sakatarorin sun haɗa da Yusuf Ahmed na karamar hukumar Katsina, Amina Ibrahim ita ma daga Katsina da AishatuAbdullahi daga Dutsinma da kuma Dasuki Ibrahim Abubakar na ƙaramar hukumar Malumfashi. Sauran sun haɗa da Lawal Abashe daga Matazu da Ado Yahaya na Sabuwa da Sani Rabi'u na Jibiya da kuma Nasiru Ladan daga ƙaramar hukumar Kaita. Gwamna Raɗɗa ya taya sabbin manyan sakatarorin murna tare da kira gare su…
