18
Oct
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta kama wani ɗan kasuwa mai shekaru 52 a Filin Jirgin Sama na Mallam Aminu Kano (MAKIA) bisa zargin safarar hodar iblis. Wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar, Femi Babafemi, ya fitar a ranar Lahadi a Abuja ta tabbatar da kama wanda ake zargin, bayan isowarsa daga Bangkok, Thailand, ta jirgin Ethiopian Airlines (ET 941) a ranar Laraba, bisa bayanan sirri da hukumar ta samu tun da wuri. Babafemi ya ce, bayan an gudanar da binciken jiki da duban na’ura, an gano cewa…
