07
Apr
Daga MAHDI MUSA MUHAMMAD Fitaccen masanin shari’a, Farfesa Chidi Anselm Odinkalu, ya soki Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta ƙasa (INEC) bisa matakin da ta ɗauka na fassara hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara a shari’ar da ke tsakanin jiga-jigan jam'iyyar ADC, Sanata David Mark da Nafiu Bala Gombe da sauransu. A cikin wani saƙo da ya wallafa a dandalin ɗ, Odinkalu ya zargi shugabannin INEC, da shugaba Bola Ahmed Tinubu, da kuma Kotun ɗaukaka ƙara da Babbar Kotun Tarayya da hannu a wani taro da ya ce ya haifar da sanarwar da INEC ta fitar, wadda ke ɗauke da fassarar hukuncin…
