22
Jan
Daga IBRAHIM MUHAMMAD HAMZA a Abuja Alhaji Idris Mohammed Malagi, ɗaya daga cikin masu magana da yawun ɗan takarar jam'iyyar APC, Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gana da manema labarai a ciki har da Wakilin Blueprint Manhaja a ofishin kamfe ɗin Tinubu a Abuja dangane da tonon sililin da tsohon ma'aikacin Atiku Abubakar, ɗan takarar kujerar Shugaban Qasa na jam'iyyar PDP a 2023, Micheal Achimugu, ya yi na cewa, Atiku ya yi wasoson kuɗin jama'a lokacin da yake riƙe da muƙamin Mataimakin Shugaban Ƙasa daga 1999 zuwa 2007. Ga yadda tattaunawar ta kasance: BLUEPRINT MANHAJA: Mene dalilin ganawa da…
