06
Dec
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Fitaccen mawaƙin Hausa, Muhammad Birniwa, wanda aka fi sani da El-Mu’az, ya riga mu gidan gaskiya ne a ranar Laraba, 4 ga Disamba, 2024. A cewar wata majiya mai tushe kamar yadda Mujallar Fim, mai bayar da labara a fagen finafinan Hausa, ta rawaito, marigayin ya halarci bikin abokinsa ne mawaƙi Auta Waziri ne ajali ya zo masa a lokacin da suke filin wasan ƙwallon ƙafa da ake yi na amarya da ango a filin wasa na Hamada Pitch da ke otel ɗin Hamdala akan titin Muhammadu Buhari a titin Waff Road. A yayin…
